HAUSA Typed
Hausa
No2a
Tsayin Wasali
Abin da ake nufi da tsayin wasali a nan shi ne lokacin da ake ɗauka wajen furta wasali, cewa, ana jan lokaci wajen furta shi ko kuwa ba a ja? Waɗanda ake jan lokaci wajen furta su, su ne dogaye. Gajeru kuma ba a tsawaita sauti wajen furta su. kuma duka yawansu ɗaya ne; wato biyar-biyar ne.
4a. Bayyanau: bayyanau kalmace da ake bayyanata ajimla
bi. Nahuri: Kamar misali Nan, can,
-naga adamu ACAN daxu
-Amina tabani sweet anan.
ii nalokaci misali: yanxu dayu
- Amina takira wayata daxu
-Muhammad ne yabawa Ahmad alawa yanxu.
iii. Nayanayi misali: tsugunne, duke, Mike
- Aminke naganshi jiya
-Bushiratu aduke take wanki.
7a.
Wakokin baka su ne wakokin da yawanci mutane suke yin su a lokacin da suke aiwatar da wasu ayyukan yi. Mutane suna yin wakoki a lokacin daka ko raino ko dabe ko nika ko wanke-wanke da sauran lokuta na gudanar da wasu hidimominsu na yau da Kullum.
7b.
-Nau’o’in Jimla
-Siffantawa
-Garejiyar siffantawa
Hausa essay

Leave a Reply